Labaran Duniya
Binani Ta Maka INEC A Kotu, Inda Ta Nemi Kotun Da Ta Shiga Tsakaninta Da INEC Ta Kasa Da Ta Soke Nasarar Da Ta Samu Ba Ta Hanyar Doka Ba


Binani Ta Maka INEC A Kotu, Inda Ta Nemi Kotun Da Ta Shiga Tsakaninta Da INEC Ta Kasa Da Ta Soke Nasarar Da Ta Samu Ba Ta Hanyar Doka Ba. Ga cikakken labarin.
DA ƊUMI ƊUMI: Fintiri Ya lashen zaben Zagaye na biyu da aka gudanar a jihar Adamawa.
Ga Sakamakon zaben na Zagaye na biyu (Inconclusive) na jihar Adamawa
APC 6,523
PDP 9,336
Idan Baku manta a zaben farko kafin a tafin inconclusive Gwamna Fintiri ya bawa jam’iyar Apc tazarar kuri’u sama dubu Talatin.