Labaran Duniya

bola ahmad tinibu ya jinjinawa wani malamin addini akan kurarashi yanzu yanzu kalli wannan video…

wasu daga cikin malaman addini suna fara yin kamfendin dan takarar shugaban kasa wato bola ahmad tinibu yanzu yanzu wanda al,umma suke martani.

zuwaga wadannan malami wadanda suke tallata dan siyasa wanda kuma bai kamata su dinga irin wadannan abuba musamman yadda suke malamai.

innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button