Labaran Duniya
CBN ta bada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan ta nigeria…


yanzu yanzu CBN ya bada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade domin a cigaba da amfani dasu musamman ga kasuwanci wanda shine.
jagaba acikin wannan kasa wato kasuwanci wanda daina karbar tsofaffin kudade ya jawo raguwar kasuwanci a kasarnan wanda mutane suka daina.
zuwa kasuwanni domin yin cinikaiya wanda hakan yasa al’umma suka shiga cikin wani hali akan wannan rashin karbar tsofaffin kudade a baya.