Labaran Duniya

CBN ta bada umarnin cewa ba ita bada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade ba yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

yanzu yanzu CBN ta musanta abunda akace tafada akan cewa a cigaba da amfani da tsofaffin kudade a kasar nan ta nigeria amma kuma yanzu ta musanta.

hakan wanda kuma hakan yakara mayar da al’umma cikin wani hali akan wannan canjin kudin wanda kuma aka hana karbar tsofaffin kudade yanzu yanzu.

sai dai sababbin kudade a kasar nan ta nigeria amma kuma bayan haka amma futo ambayyana cewa a cigaba da amfani dasu wato tsofaffin CBN kuma ta musanta hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button