Labaran Duniya

Cecekuce ya barke tsakanin yan jam iyar APC din dakuma jam iyyar NNPP yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu cecekuce ya barke tsakanin yan kwankwasiyyar dakuma yan jam iyar APC din yanzu yanzu akan wannan batu na tattaunawa tsakanin Bola ahmad da kwankwaso.

wanda kasan cewa a yanzu haka anfara bayyana cewa kwankwaso na shirin komawa jam iyyar APC din musamman yadda sukaga wannan tattaunawa tasu.

shin kana ganin wannan tafiya kuwa zatayi dai dai kuwa tsakanin Bola ahmad tinubu dakuma Rabiu musa kwankwaso yanzu yanzu a wannan jam iyyar ta APC kuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button