Labaran Duniya

Cikakken Videon Yadda Akayi Jana’iza Sarkin Dutse Dr. Nuhu Muhd Sunusi…..

Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un 😭 Allah Yayiwa Dr. Nuhu Muhd Sunusi Sarkin Dutse Rasuwa Allah Allah Ya Jikansa Da Rahama Yasa Mutuwar Hutuce, Allah Ya Yafe Masa Kuskure.

Gawar Me Martaba Sarki Zata Sauka Gobe A Filin Jirgin Saman Ƙasa Da Kasa Dake Dutse Jahar Jigawa Da Misalin Ƙarfe 10 Na Safe.

Kucw gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button