Labaran Duniya
DA DUMÍ – DUMÍ: Ana ta rade radiń cèwa Kungiyoyin Matasa masu kishin jihar Kanò zasu gudanar da zanga zangar goyon bayan Rùsau


- DA DUMÍ – DUMÍ: Ana ta rade radiń cèwa Kungiyoyin Matasa masu kishin jihar Kanò zasu gudanar da zanga zangar goyon bayan Rùsau da Sabòn gwamnan jihar Alhaji Abba Kabir Yusuf yake yi a fadin Jihar.
Shin kana daga cikin yan jihar Kanò masu goyon bayan wannan Rùsau diń ?