Labaran Duniya
Da dumi’dumi: Rahotonni daga wasu sassan Nageriya na cewa An Tabbatar da Ganin Jaririn Watan Shawwal wanda suka ha’da da Garin Bulangu Dake karamar Hukumar Kafin Hausa.


YANZU-YANZU: Mun Samu Rahoton Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah A Karamar Hukumar Jere Dake Jihar Borno
An tuntubi fadar Sarkin Musulmi an tabbatar musu da ganin watan, sauran mu jira sanarwa.
Daga Comr Abba Sani Pantami.