Kannywood

Dalilin dayasa matan kannywood sukafi mazan kannywood din kudi kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu jarumin kannywood din wato musa mai sana a yakoka akan abunda yake faruwa a cikin wannan masana antar ta kannywood din wato.

wanda jarumin yakoka akan irin wata banzar shiga da jaruman kannywood din mata sukeyi wanda baikamata ace wadanda suke bada tarbiyya ace kuma.

sune suke bata tarbiyya inji wannan jarumin wato musa mai sana a ya bayyana cewa matan kannywood din ne suke saka ake zagin wannan masana antar ta kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button