Hausa Series

DAN JARIDA EPISODE 1 ORIGINAL VIDEO Hausa Series

Dan jarida Episode 1 Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna jiran a Fara Sakin wannan shirin film din na Dan Jarida Indai mutane da yawa suna magana Akan cewa film din ya Dauka sosai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan Shirin film din na Dan Jarida a yanzu haka yana daya daga cikin shiri mai dogon zango wanda a yanzu haka babu kamar sa ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan shirin film din nasan cewa a yanzu haka kana bukatar full din wanna film din a yanzu haka kaci gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Wwww fotosify.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button