Hausa Music

Dauda Kahutu Rarara – Kashim Asiwaju ft Aisha Humaira Official Video 2022

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Ft Aisha Humaira Official Video Download.

A yanzu haka shahararan mawakin Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakar wacce a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya.

Duk Inda ka zaga a yanzu haka zakaji ana sauraron wannan wakar domin tayi Dadi sosai a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda Video wakar ya kasance.

Full Video Download.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video wakar ya kasance.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button