Labaran Duniya

Duk inda musulunci yake nan zamu zaba gobe idan Allah yakaimu filin zabe kalli wannan video yanzu yanzu…

Alhamdulillah a yau malaman addini dadama sunyi huduba akan wannan zabe daza ayi a gobe (25)ga wannan wanda yakama gobe wanda malaman.

addinin sunyi huduba akan cewa duk inda sukaga musulunci yafi karfin to babu shakka nan zasu zabe a wannan zaben na shugaban kasa shin kana.

ganin cewa acikin wadannan yan takarar shugaban kasa wayafi dacewa da talakawa suzaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button