Labaran Duniya

Duk wanda yabaku kudi kukarba kuma karku zabesa ku zabi cancanta kalli wannan video yanzu yanzu…

yanzu yanzu sheikh abdallah gadon kaya ya bayyana cewa dukkan wanda zai dinga saka talakawa suna daukar makami akan yin kamfendinsa wannan.

bai kamata ache talakawa sun zabe saba inji wannan malami wato shehk abdallah gadon wanda shima yayi zazzafan martanin zuwaga wadannan yan takarar.

shugaban kasa dakuma gwamnoni da yan majalissa da sauranro ya allah kasa ayi wannan zabe a gama lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button