Labaran Duniya
Dukkan wanda yagudu yadawo a wannan lokaci tam zazzafan martani zuwaga yan kwankwasiyya yanzu yanzu…


dukkan dan kwankwasiyya daya tafi kafin aci zabe yanzu kuma da akaci yadawo sai ya maimaita aji wato baza ai saurin tafiya dashiba kuma baza a bashi.
mukami da wuri yanzu yanzu kinji shugaban kwankwasiyya wanda kasan cewa a yanzu haka dadama akwai wadanda suka dawo wannan tafiya ta.
kwankwasiyya bayan anci zabe wanda kuma abaya sungudu daga wannan kungiya ta kwankwasiyya yanzu yanzu kuma sundawo a wannan lokaci Kalli wannan video domin.