Labaran Duniya
Fadanè tsakanin Gwamnatí da Gwamnati, Gwàmnati ce ta siyar, Kuma Gwamnati ce take rushèwa, lokacin da aka siyar ban sani ba


Fadanè tsakanin Gwamnatí da Gwamnati, Gwàmnati ce ta siyar, Kuma Gwamnati ce take rushèwa, lokacin da aka siyar ban sani ba, lokacin da aka rushe ma bansani ba, Cèwar Hauwa Faruq Ibrahím
Mè zakù cè?