KannywoodLabaran Duniya
Falalu A dorayi Yayiwa Umar m shariff zazzafan martani akan aurar hadiza gabon dayakeson yayi yanzu yanzu innalillahi wainna ilahi,raju,un kalli wannan video…


Alhamdulillah yanzu yanzu babban mawakin hausa na soyayya wato umar m shariff yanzu yanzu nashirin aurar jarumar kannywood din wato hadiza gabon.
shin kana ganin cewa jarumar kannywood din zata iya aurar wannan mawakin wato umar m shariff a wannan lokaci da yake son aurarta akan dukkan matan.
kannywood din shin menene dalilin dayasa umar m shariff yake bukatar aurar wannan wannan jaruma wato hadiza aliyu gabon yanzu yanzu Alhamdulillah.