Labaran Duniya
Fantami yabbayyan chewa za arufe kafofin sada zumunta saboda gagarumin zaben daza ayi…


yanzu yanzu sheikh isa fantami yabayyana chewa za arufe kafofin sada zumunta da kuma nertwork akan wannan babban zaben daza ayi a shirin.
wanda mutane dadama suke mamaki shin menene hadin nertwork dakuma har kar zabe wanda shugaban kasa Muhammad buhari yakeso yayi hakan.
a wannan babban zaben daza ayi a wannan lokaci na shugaban kasa dakuma gwamnoni.