Kannywood

Fati Ladan – Zaman Aure Yafi Min Harkar Film Cewar Tsohuwar Jarumar Masana’antar Kannywood

Yanzu Yanzu Shaharariyar jaruma Masana’antar Kannywood Fati Ladan ta Bayyana Wani Sirri Akan Auren ta.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu fati Ladan tana daya daga cikin jaruman kannywood wadan da su kayi aure kuma Suna Zaman lafiya da Mijin ta.

A yanzu haka ta Bayyana Wani Sirri Wanda a Yanzu Haka ya Kamata Ka tsaya ka saurari abinda ya bayyana domin zai maka matukar amfani sosai.

Na Samu Kwanciyar Hankali Sosai a Rayuwar Aure Na – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan.

Daya daga cikin manyan tsofaffin jaruman kannywood mata bayan shekaru da yin aurenta ta fito ta bayyana a iya zamwn da tayi da mijin ta da yaran da suka haifa yasa ta fahimta aure yafi mata harkar fim.

Jarumar tana daya daga cikin jaruman Kannywood mata da Auren su yayi Matukar Albarka wanda tinda Allah ya kaita gidan mijinta har yau tana tare da mijinta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button