Labaran Duniya

FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS) Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.

FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS).

 

Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.

 

BLue FiLms Fina-finai ne da Wasu Tsageru Daga Cikin Yahudawa Suke Shiryarwa Wanda Yana da ILLa Sosai.

 

Domin Yanzu Anyi IttiQakin Cewa Ba Abin da Yake Saurin Rufta Mutum Zuwa Zinace-zinace Kamar Shi KaLLon BLue FiLms Ɗin Wanda Zamani Yazo da shi, Ba Ga Namiji ba, Ba Kuma Ga Mace ba.

 

Babban Abin Takaici Yanzu Yan Mata Sunfi Kowa Qwarewa Wajen Iya KaLLon Wnnn LaLaci na BLue FiLms.

 

HUKUNCIN SA:

 

KaLLon Tsaraici Haramun Neh a Shari’ar MusuLunci in Banda Na Matarka Ko Na Mijin ki, BaLLantana Kuma KaLLon Saduwa Tsakanin Mazinata, Wnnn Abune Mai MatuQar Muni Sosai.

 

Allah Yana Cewa:

 

“Ka Gayawa Muminai Maza su Rintse Idanuwansu Daga KaLLon Haram Kuma Su Kiyaye Daga Yin Zina”.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button