Labaran Duniya

Ga dalilin dayasa ya a sauke sarkin kano wato aminu ado bayero a mayar da sunusi lamido sunusi yanzu yanzu…

shin kagana ganin cewa tsohon sanatan arewa wato rabiu musa Kwankwaso zai bawa yaransa umarnin chanja sarkin kano kokuma bazai bashi wannan umarniba.

wanda a yanzu haka al’umma dadama suketa rade raden cewa a wannan sabuwar gwamnati ta abba kabir yusif wanda akafi sani da abba gida gida a yanzu.

babu shakka kasan cewa abba gida gida yana shirin zama gwamnan jahar kano shin kana ganin cewa zai chanja sarkin kano wato aminu ado bayero wanda shine.

sarkin kano a yanzu haka wanda kuma ake tunanin cewa a wannan sabuwar gwamnati za ayi sabon gwamna dakuma sabon sarki a wannan jahar kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button