Labaran Duniya
Gaskiya dai Rarara yacika munafikin siyasa kalli wannan video innalillahi wainna ilaihi raju’un karka bari abaka labari yanzu yanzu…


yanzu yanzu al,umma dadama sun shiga cikin mamaki akan wannan waka dasukaji wanda hakan yasa al’umma dadama mamaki akan cewa wai dama.
shahararran mawakin siyasa wato dauda kahutu rarara zai dawo jam,iyar NNPP a wannan lokaci musamman yadda jam iyar ta NNPP ta kawo kujerar gwamna.
a wannan jahar wato jahar kano wanda kuma bayan wannan futar magana mawakin siyasar wato dauda kahutu rarara ya karyata wannan magana ta.
ta komawarsa jam iyar NNPP wanda ake yadawa wanda dauda kahutu rarara yakaryata akan cewa bashine yayiwa jam’iyar NNPP waka ba kuma baikoma jam iyar NNPP ba.