Hausa Series
GIDAN BADAMASI EPISODE 9 ORIGINAL VIDEO


Gidan Badamasi Episode 9 ORIGINAL VIDEO Download.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan Shirin film din na gidan badamasi ya kasance shiri mai dogon zango wanda a yanzu haka babu kamar sa kuma a yanzu haka yana samun maziyarta sosai.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan Shirin film din ya kasance a wannan satin domin anyi Gwarama Sosai acikin film din.
Kalli Bidiyon,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan Shirin film din ya kasance a wannan satin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.