Kannywood

guruntum yayi zazzafan martanin zuwaga masana antar kannywood akan wannan shiga dasuke yi…

yanzu yanzu malaman addini sunkoka akan irin wata shiga da matan kannywood suka fito ta ita yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kali yadda.

wanda hakan yasa al’umma suma suka koka akan wannan shiga da ake a masana antar kannywood din wanda kuma suke cewa tarbiya suke bayarwa.

shin mausararo kana ganin cewa masana antar kannywood din tarbiya suke bayarwa kokuma dai bata tarbiya suke musamman idan kaduba wannan shiga.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button