Hira Da Ali Jita Daga Dandalin Hadiza Gabon Official Video


Hira ta musamman da ali jita kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan Shirin ta kasance da ali jita da Hadiza gabon.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ali jita ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar.
A yanzu haka dai jaruma Hadiza gabon ta tattauna dashi Akan wasu abubuwan kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan hirar ta kasance.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan hirar nasan cewa kaga yadda ta Kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan hirar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka