Hira Da Musamman Da Dauda Kahutu Rarara Da Hadiza Gabon


Hira da mawaki Dauda Kahutu Rarara kamar yadda a yanzu wannan shirar da akayi da mawaki Dauda Kahutu Rarara ta dauki hankali.
Domin Hadiza gabon itace wacce tayi Hira da Mawaki Dauda Kahutu Rarara kamar yadda a yanzu haka tayi masa wasu tambayoyi wadan da sukasha kansa kamar yadda a yanzu haka saka maka wannan hirar ka kalla.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan hirar ta kasance kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakayi mamaki Akan wannan hirar.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan hirar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da ganin wannan hirar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.