KannywoodLabaran DuniyaNews

Hukumar yan sanda tasamu nasarar kama mutane guda biyu wanda aka kamasu da bindiga dakuma kudi mai yawa yanzu yanzu…

Ankama mutane guda biyu wanda aka kamasu da bindiga dakuma kudi wanda hukumar yansanda ta kamasu susu biyu dauke makami da kuma kudi.

kasance a wannan lokaci samari suna shiga cikin wani hali na ta,addanci wanda babu shakka ba komai ne ke jefa wadannan samari cikin wannan halinba.

shine rashin sana a wanda yawancin samarinmu kefama da rashinta wanda shine musabbabin dalilin fada warsu cikin wannan mummunar ta ada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button