KannywoodLabaran DuniyaNews

Idan zakayi aure kasan irin matar da zaka aura inji abdallah gadon kaya sako zuwaga adam a zango yanzu yanzu…

yanzu yanzu sheikh abdallah gadon kaya ya bayyanawa jarumin kannywood din wato adam a zango idan zaiyi aure yatsa yaduba matar dazai aura kafin bikin.

wanda malamin yabayyana chewa babu shakka wasu daga cikin al’umma basa duba matan dazasu aura akan wasu halaye nasu wanda matan yanzu bakamar.

matan da bane inji malamin wanda ya kara da cewa matan dane zaka aura bakada da muwa amma banda matan yanzu dan matan yanzu sai ana hakuri.

sosai dasu dan ba irin nada bane wasiya zuwa ga adam a zango dakuma sauran al’umma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button