Ikon Allah: Bashi da hannu balle kafa amma babu abunda baya yi na masu cikakkiyar halitta


Ikon Allah: Bashi da hannu balle kafa amma babu abunda baya yi na masu cikakkiyar halitta
Labarin wani mutumin da ake kira da suna Abdul wanda aka haifa a wani gari mai suna Arusha dake kasar Tanzania ya matukar bawa duniya mamaki.
Duk da yanayin dayake ciki na rashin hannaye da kuma kafafu amma hakan bai zamo mishi wani abun bakin ciki ba.
Kamar yadda zaku gani a bidiyon da zamu kawo muku,Duk wani abu da mutum mai cikakkiyar lafiya yake yi shima yanayi,don kuwa wasu abubuwan dayake yi ko masu lafiyar ba kowa ne zai iya yi ba.
Daga cikin abubuwan da yake yi na ban mamaki.
Wasan Kwallon Kafa
Hakar kasa
Tsalle
Zane-zane na manyan gidajen Alfarma
Saduwa da iyalinshi kuma ya gamsar dasu.
Wadannan da dai makamantan su,zaku iya ganin abubuwan mamakin da yake yi a cikin bidiyon dake kasa:
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.