Labaran Duniya

Ina son masoyana su kalli wannan jawabi nawa domin su tabbatar da wanda yakamata muzaba a gobe kalli wannan video yanzu yanzu…

yanzu yanzu jarumar kannywood din wato maryam yahaya ta bayyana cewa tanason tayi zabe amma kuma tana tinanin wanda zata zaba a wannan zabe.

shin mausararo kana ganin cewa wannan dan takara ne ya chan chanta a zaba a wannan zaben wanda za ayi a gobe wanda yakamata a duba a zaba.

wanda ya chan chanta a zaba a wannan zaben saboda garan wannan kasar tamu ya allah kabamu shugaba nagari ameen ya allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button