Kannywood

Inason nayi aure musamman idan na dauki jariri a hannuna Alhamdulillah jaruman kannywood sunfara gane gaskiya…

maryam yahaya ta bayyana cewa tanaso tayi aure a wannan lokaci musamman idan ta rike jariri a hannunta sai ta dinga ji dama wannan jariri natane inji jarumar.

tuni mutane suka fara futowa suna nuna cewa zasu iya aurar wannan jarumar kannywood din wato maryam yahaya idan ta amince da soyayyar tasu wanda.

suke bayyana wa a gareta wato maryam yahaya to amma kuma har yanzu jarumar bata fitar da mijin dazata auraba har yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button