Labaran Duniya
INec ta saki zazzafan sako Akan wannan gagarumin zaben kalli wannan video domin kagani da idonka yanzu yanzu…


inec tabada sako zuwaga gwannati akan wannan gagarumin zaben 2023 wanda ta bayyana cewa yakamata atara atsare a raka a tsaya ayi zabe na gaskiya a wan.
nan zabe na shugaba kasa dakuma na gwamnoni wanda za a karayi bayan sati biyu dayin na shugaban kasar ya allah kabamu shugaban ni nagari Allah ameen.