Labaran Duniya
INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN 😭 Allah Ya Yiwa Sheikh Nasir Muhammad Nasir (Wazirin Kanò Mai Murabus) Rasùwa Yau


INNÀ LILLAHÍ WA’INNÀ ILAIHÍ RAJI’ÙN.
Allah Ya Yiwa Sheikh Nasir Muhammad Nasir (Wazirin Kanò Mai Murabus) Rasùwa Yau
Sheikh Nasir Muhammad Nasir Wazirin Kanò Mai Murabus Shine Kuma Limamin Wajè, Ya Rasu A Jihar Kanò.
Za’a Gudanar Da Sallar Jana’izan Sa Yau Laraba Da Misalin Karfe 6:00 Na Yamma À Gidan Sa Dake Kofar Kudu Gidań Sarki A Garin Kanò.
Allah Ya Karbi Bakwancin Sa, Ya Jaddada Rahma A Gare Shi. Amiiiin Yaa ALLAH.
Tijjaniyya Media News