Kannywood
Innalilahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Kamal Aboki Rasuwa Yanzu Yanzu


Innalilahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Allah Ya Yiwa Kamal Aboki Rasuwa Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun Girgiza.
A yanzu haka Muke Samun Wani Labari mara Dadi Akan cewa allah ya yìwa Kamal Aboki Rasuwa kamar yadda a yanzu haka wannan Mutuwar ta Girgiza Duniya sosai..
A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaji Abunda ya faru Akan wannan Mutuwar ta Kamal Aboki.


Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan video nasan cewa kaga yadda wannan Mutuwar ta kasance muna fatan allah ya jikanshi da rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.