Labaran Duniya

Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un 😭 Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi.

Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi.

 

An Samu mummunan Hadarin mota tsakanin kwanar tunga zuwa Kalgo indai akai sanadiyar rayuka da dama Mafiyawan su suntaso daga Garin maidahini dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.

 

Daga Alkasim Dan-malam Bawada

Wakilin ALFIJIR HAUSA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button