Labaran Duniya

Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Accident Jigawa to Bauchi 🙆 Video: Kaitsaye Daga Cikin Asibitin Wanda Suka Rai.

Accident Jigawa to Bauchi 🙆 Video: Kaitsaye Daga Cikin Asibitin Wanda Suka Rai.

Wannan yaro da kukegani ,sunansa Usman Lawal Muhammed. dane ga Malam Muhammed Lawal Dass.

Dake zaune a kaqaramar hukumar Dass Bauchi state, yaron yasami hadari ne akan hanyarsa ta dawowa daga Gombe Zuwa Bauchi.yanzuhaka yana asibitin Medical Center dake garin Gombe.

Yanzu haka anyanke masa kafa ,ga kuma jinyar hannunsa ,ana neman kudi akalla ₦300,000 Domin yi masa aiki, iyayensa masu karamin karfi ne basuda hanyar samo wadannan kudade, .

Muna kira da babban murya zuwa ga ,yankasuwanmu ,ma’aikatan gwamnati, dakuma yan siyasarmu,da duk masu niyyar temakama wannan yaro , dasuduba lamarin dakuma halinda ake ciki da albarkar wannan wata mai albarka na Ramadan, a taimaka fisabilillahi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button