Labaran Duniya
INNALILLAHI😂😂kalli videon yadda gobara ta kona shaguna dadama innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu a jihar kano…


innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda kobara tayi sanadiyar kona shagunan al’umma dadama sunshiga cikin wani hali akan wannan gobara yanzu yanzu.
wanda babu shakka a yanzu haka al’umma sunkoka akan abunda yafaru wanda kuma suke rokon gwannati data taimaka masu akan wannan hali da suka.
shiga innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu.