Labaran DuniyaNews

Innalillahi 😭😭😭batu Akan jifan sarkin Kano wato Aminu ado bayero yanzu yanzu kalli wannan video domin kaji daga bakin kwankwaso innalillahi wainna ilaihi Raju un…

batu Akan jifan sarkin kano wato alhaji aminu ado bayero yajawo cecekuce a cikin wannan jaha dakuma kasar gabakidaya innalillahi wainna ilaihi Raju un.

kabiyomu har karshen wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu na jifan sarkin kano aminu ado bayero yanzu yanzu kalli.

wanda kasan cewa a yanzu haka Al,umma dadama suna ganin cewa wannan sabuwar gwamnati zata iya cire wannan sarkin daga kujerarsa a wannan lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button