Labaran Duniya

INNALILLAHI 😭 SHIMA HAJJ CAMP NA KANÒ DA AKA SAYAR AŃ RUSÀ SHÍ A DAREÑ JIYÀ ASABAR

SHIMA HAJJ CAMP NA KANÒ DA AKA SAYAR AŃ RUSÀ SHÍ A DAREÑ JIYÀ ASABAR

Hajj Camp ma an sauke shi, wannan waje asali an tanaje shi ne dan Alhazai, akawai Dakuna 160 da Tolilets guda 60 da Kasuwa da Masallacin Juma’a amma lokaci guda Gandujè yazo ya rusa su ya siyar da wajeń.

Asali hatta alhazan makwabtanmu irinsu Jigawa da Kaduna da sauransu a Hajj Camp suke sauka, kafin kùma su tafi.

Rusa wajen nan abu ne me kyau, saboda wajen dan Alhazai aka yi shi, muna goyon baya ɗari bisa ɗari.

DAGÀ: Kabiru Garba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button