Labaran Duniya

Innalillahi Kalli Bidiyon Yadda wata mata a Zambia ta ɗau aniyar yiwa mijinta wanka da kanta,……

Yadda wata mata a Zambia ta ɗau aniyar yiwa mijinta wanka da kanta, hakan ya biyo bayane sakamakon rashin wanka da ba ya yi.

A Yanzu Yanzu Haka Mutane da yawa sun bayyana cewa wannan Matar Tayi kokari kamar Yadda Mazan da yawa sun bayyana cewa Hakan yana da Kwai.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button