Kannywood

Innalillahi kalli video abinda ya faru da jarumar Kannywood Maryam Malika….

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un kalli video abinda ya faru da jaruma Maryam Malika….

Innalillahi kalli video abinda ya faru da jaruma Maryam Malika.

Wasu hotunan fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Maryam malika kenan inda sukaita yawo a kafofin sada zumunta wanda hakan ya matukar tada hankalin masoyan jarumar.

Maryam malika dai tsohuwar jaruma ce a masana’antar Kannywood domin kuwa tayi fina finai daban daban inda daga baya kuma tayi aure. Saidai bayan mutuwar auren nata yanzu tadawo harkar film.

Saidai munaso mu tabbatarwa da masoyan jaruma Maryam malika cewar su kwantar da hankalinsu domin kuwa babu abinda ya samu jarumar.

Wannan hotunan an daukesu ne lokacin da ake kan daukar wani shiri maisuna “kishiyata season 2” a garin jigawa dake arewacin najeriya.

Gadai kadan daga cikin yadda ake daukar shirin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button