KannywoodLabaran Duniya

innalillahi kalli wannan video domin kaga yadda hatsari ya afku akan darakta wato abubakar s shehu yanzu yanzu…

yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju,un kalli wannan video yadda daraktan wato abubakar s shehu yayi hatsari a hanyarsa ta zuwa garin jos yanzu.

wanda kasan cewa a yanzu haka wannan jarumin yarasa kafarsa kuda daya a wannan hatsari da yayi a cikin motarsa wanda yayi a hanyarsa ta zuwa.

jos din wanda kasan cewa shima yana bada gudun mawa acikin wannan masana antar ta kannywood din a wannan lokaci da ake ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button