Labaran Duniya

innalillahi kalli yadda wani yaro yake rayuwa batare da hannuwaba yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi wainna ilaihi raju’un abun tausayi kalli yadda wani yaro yake rayuwar sa batare da hannuwaba kuma har yake cin abinci dakuma yinwasu abu.

babu shakka idan kaga yadda wannan yaro yake rayuwa sai ka tausayawa wannan yaro akan yadda yake gudanar da lamuransa batare da hannuwaba.

innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button