Hausa SeriesKannywoodLabaran DuniyaNews

innalillahi kalli yadda wata cuta ta mayarda mutane kamar wadanda basu da kashi a bayansu yanzu yanzu…

innalillahi kalli yadda wata chuta ta mayarda wasu mutane guda biyu wanda sunkasance mata da miji wanda wannan chuta takamasu yanzu yanzu.

babu shakka nasan cewa mai sauraro zakaso kasan wacce irin chuta che takama wadannan mutane guda biyu wanda sunkasance mata da miji.

a wannan zamani akwai cutuka daban daban acikin wannan duniya amma kuma wannan cuta takasance cuta mafi kashe jikin dan adam wanda take chanja.

halittar mutum yakoma kamar wani irin wadannan zakaga masu wannan cuta tana tankwarar dasu kamar wadanda basu da kashi a bayansu take mayar dasu.

ya allah karabamu da cuta kabawa wadanda basu da lafiya allah kabasu lafiya muma Allah kakaramana lafiya ameen ya allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button