Labaran Duniya
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un 😠Iyaye Dan Allah Mun Kula Da Hakkin ‘Ya’Yanmu Kalli Bidiyon Yadda Suke Rayuwa….


Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli Bidiyon Yadda Almajirai Suke Rayuwa Abun Tausayi.
Kamar Yadda ka sani dai a yanzu haka Mutane da yawa Suna mamakin yadda Iyaye suke kawo ‘Yayan su Bara Kamar yadda kuma Suna Rayuwa Cikin Mawuyacin Hali Kalli Vedion.
Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance.
Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.