Uncategorized

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un 😭 Ku Taimaka Domin Ceto Ruyuwar Wanna Yarinyar Kalli Bidiyon Yadda Gobara Tayi Sanadiyar……

KUTAIMAKA DOMIN CETO RAYUWAR AI’SHA MANSUR BAKORI LGA.!!

Aisha Mansur Bakori, Diyace ga malan Mansur Bakori suna zaune a Unguwar Tofa Bakori,Sannan jika ce a gidan Mai unguwa Dan Saminu’ tana da shekaru bakwai da haihuwa. Allah ya jarabce ta sanadiyyar gobarar( Candle 🕯) inda ya kama kayan dake jikin ta shine ya konata kamar yanda kuke gani a photo.

Akaro na farko iyayen Aisha sunyi jinyar ta a General Hospital Funtua’ Daga nan aka tura su National Orthopedic Dala Kano State anan likitoci suka tabbatar se anyi mata aiki bayan gwaje gwajen daya gabata.Domin kafarta har ta fara rikewa saboda rashin yin aikin, Za’ayima Aisha aiki a National Orthopedic Dala Kano State akan kudi naira dubu dari biyu da talatin da uku 233,000.

Kutaimaka domin ceto rayuwar wannan yarinya da arzikin da Allah ya hore maku, Zaku iya saka gudummuwar ku acikin asusun bankin mahaifiyar wannan yarinya.Sannan zaku iya kiranta kaitsaye ta lambar wayar ta data yan uwan mahifin Aisha, Jazakallah.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Account Number:0763412163
Account name:Abubakar Hassan
BANK name: GTB bank
Don ƙarin bayani a kira: 08145248677
kamar yadda kuke goyon baya Allah ya saka muku da mafificin alkhairi ya kuma kara muku lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button