Labaran Duniya

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Allah Ya Yi Wa Dogariyar Yar Sandan Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu,

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Dogariyar Matar Gwamnan Kebbi Ta Rasu

Allah Ya Yi Wa Dogariyar Yar Sandan Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu, Sufeto Hassana Sule Rasuwa A Daren Talata Da Ta Gabata, Bayan Ƴar Gajeruwar Rashin Lafiya.

An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Jihar Kogi.

Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button