Labaran Duniya
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Fusatattun Matasa Sun bankawa Bankuna 3 wuta a Jihar Delta…..


YANZU YANZU, Fusatattun Matasa Sun bankawa Bankuna 3 wuta a Jihar Delta.
Wasu matasa sun ƙara bankama bankunan wuta kamar su First Bank, UBA, Zenith bank, Polaris bank da stanbic bank da Access Bank wuta a Jihar Delta a dililin ƙarancin Naira sakamakon chanjin kuɗi.