Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli Vedion Yadda Wani Me Yanken farce Yake Yawo Da POS…….

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wannan Rayuwar Dame Tayi Kama Kalli Bidiyon Yadda Wani Me Yanken farce a yanzu haka ga Cikakken Bayani.

A yanzu haka Kasan cewa Wahalar cash din Kudi yana Matukar Wahala kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa Suna Magana Akan Cewa wanna abun Yayi Yawa.

Domin a yanzu haka Duk Inda zakaje Sai de kaji ance maka babu Kudi Sai dai ka Yiwa mutum transfer Kuma a yanzu haka ana Fack alert a yanzu haka wanna me Yanken farce yana yawo da POS Kalli Hoton.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna hoton nasan cewa kaga yadda wanna abun ya kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button