Labaran Duniya
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kalli Yadda Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Mutuwar Matasa Shida……

Innalillahi wa’inna ilaihin raji’un Allah Yayiwa Wasu Matasa biyar rasuwa Sanadiyyar Hadarin Mota daga Jahar Edo Zuwa Katsina.
Innalillahi wa’inna ilaihin raji’un Allah Yayiwa Wasu Matasa biyar rasuwa Sanadiyyar Hadarin Mota daga Jahar Edo Zuwa Katsina.
Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar wadannan bayin Allah ne Sanadiyyar Mummunan Hadarin Mota daya rutsa dasu a ranar Litinin 29/1/2023.