Kannywood

innalillahi wainna ilaihi raju’un Allah yayiwa jarumar kannywood din wato mome gombe yanzu yanzu…

innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu jarumar kannywood din wato mome gombe tafito ta bayyana cewa tana nan lafiya ba abunda yafaru da ita.

wanda kasan cewa wasu daga cikin al’umma sunfara yada cewa jarumar kannywood ta mutu wanda hakan yasa masoyanta fara shiga cikin wani hali.

wanda hakan yasa jarumar tafito ta bayyana cewa tananan lafiya batare da wani abu yafaru da itaba kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button